Sunday, 8 December 2019

An yi jana'izar Mahaifin Hafsat Idris

Tauraruwar Fina-finan Hausa, Hafsat Idris da mahaifinta ya rasu a jiya, ta bayyana cewa an yi jana'aizar mahaifin nata a garinsu, Kura dake Kano. Muna fatan Allah ya jikanshi da Rahama.Hafsat ta bayyana hakane a shafinta na Instagram inda ta yiwa mahaifin nata fatan samun rahama, tace ya basu tarbiyya.

Muna fatan Allha ya kara hakuri.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment