Friday, 13 December 2019

'Anya Babu Jifa a Alamarin Rahama Sadau'


A yayin da shigar da tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta yi a wajan Zagayowar ranar Haihuwarta da kuma bude sabon gidan Abincinta ta dauki hankula, da dama sun bayyana ra'ayoyinsu akai, ra'ayin wata baiwar Allah da ta ce Anya babu jifa a lamarin Rahama Sadau? Ya dauki hankula.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment