Monday, 2 December 2019

Dan bautar kasa ya nuna mahaifiyarshi me sana'ar sayar da Kwai data dauki nauyin karatunshi

Wadannan hotunan wani dan bautar kasane me suna Igharu  Oghenetega daya nunawa Duniya mahaifiyarshi dake sana'ar sayar da kwai wanda da wannan sana'ar ce ta dauki nauyin karatunshi har ya kammala.Ya bayyana cewa yana Alfahari da ita kuma ya godewa Allah da ya bashi ita a matsayin Uwa.

Wannan labari nashi ya dauki hankula.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment