Monday, 2 December 2019

Dan majalisar Tarayya me wakiltar jihar Naija ya Rasu

Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun!

Mun sami labarin rasuwar dan majalisar wakilai mai wakiltar kananan hukumomi Rijau da Magama na jihar Niger, Hon Jafaru Ilyasu Auna da safiyar yau Litini 02/12/2019.


Allah ya jikansa da rahama amin.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment