Tuesday, 3 December 2019

Diyar shugaban kasa,Hanan Buhari ta kammala karatu daga jami'ar kasar Ingila da Digiri me daraja ta Daya

Diyar shugaban kasa, A'isha Muhammad Buhari wadda aka fi sani da Hanan ta kammala karatun jami'a daga kasar waje inda ta samu Digiri me dara ta daya wanda ake kira First Class a Turance.
Mahaifiyarta, A'isha Buhari ta sanar da haka a ta shafinta na sada zumunta inda ta bayyana godiyarta Ga Allah sannan gwamnan jihar Kebbi da Matarshi da sarkin wanda tace a jihar ne Hanan ta yi bincikenta na karshen karatu da Sarkin Daura.

Muna tayata murna da fatan Allah yawa kaatu Albarka.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment