Monday, 2 December 2019

Gwamna Ganduje da Dangote sun je duba ma'aikatar koya sana'o'in hannu ta Kano da aka gina

Wadannan hotunan ma'aikatar koya sana'o'in hannu ce ta Kano da aka kammala wadda gwamnan Kano,Dr. Abdullahi Umar Ganduje da Attajirin Africa, Aliko Dangote suka ziyarta.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment