Saturday, 7 December 2019

Hafsat Idris ta wanke kanta abayan da aka zargeta da daukar hoto da gawar mahaifinta

A yaune Allah ya yiwa mahaifin tauraruwar fina-finan Hausa, Hafsat Idris rasuwa inda ta yi amfani da wannan hoton na sama a shafinta na sada zumunta wajan rasuwar mahaifin nata, saidai hoton ya jawo cece-kuce inda wasu suka ce ta dauki hoto da gawa.Hafsat ta fito ta yi karin bayani inda tace wasu na cewa ta dauki hoto da gawa amma ba gaskiya bane dan kuwa wannan hoton an daukeshi ne tun kamin rasuwar mahaifin nata.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment