Tuesday, 31 December 2019

Ji Martanin Hadiza Gabon ga wanda yace zai tara kudi dan ya aureta

Wani masoyin Hadiza Gabon ya samu kulawarta bayan da ya bayyana cewa yana tara kudi dan ya aureta. Ya kuma bayyana cewa ita Hadizar tana ganin kanta a wadda bata da saurayi amma shi a zuciyarshi sun yi aure har sun samu yara 4 mace da namiji.Da tacke mayar masa da martani, Hadiza Gabon ta bayyana cewa lallai kana da babbar zuciya kuma inai maka fatan Alheri.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment