Tuesday, 3 December 2019

Kalli gidajen Bukola Saraki da Kotu ta mallakawa Gwamnatin tarayya

Wadannan hotunan gidajen Tsohon kakakin majalisar dattijai,Bukola Saraki ne guda 2 da kotun gwamnatin tarayya ta Baiwa gwamnati mallakinsu na wucin gadi.Hukumar hana yiwa arzikin kasa zagon kasa, EFCC ce ta bukaci umarnin Kotun bisa zargin Saraki da sayen Gidajen da kudin Haram.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment