Friday, 13 December 2019

Kalli Hadiza Gabon a dakin Ajiye kayan tarihi na Real Madrid kusa da kofunan Champions League

Tauraruwar fina-finan Hausa wadda itace ta fi shara a shafin Google a shekarar 2019, Hadiza Gabon kenan a wannan hoton nata data dauka a dakin Ajiye kayan Tarihi na kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid dake kasar Sifaniya.Hadiza ta saka kayataccen hotonne a shafinta na Sada zumunta inda kuma da dama daga cikin mabiyanta suka yaba.

Hadizar tana tsayene a kusa da kofunan Champions League dake ajiye a dakin Tarihin na Kungiyar data lashe a baya.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment