Friday, 13 December 2019

Kalli Hadiza Gabon a filin wasan Real Marid

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wannan hoton nata data dauka a filin wasa na Kungiyar kwallon kafa ta Real Mdarid dake Sifaniya, Hadizar dai ta kai ziyarane birnin inda kuma take saka hotunan ziyarar tata a shafukanta na sada zumunta.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment