Tuesday, 3 December 2019

Kalli hoton Messi da iyalanshi rike da kambunshi na Ballon d'Or

Tauraron dan kwallon Kasar Argentina me bugawa Kungiyar Barcelona wasa,Lionel Messi kenan a wannan hoton inda yake tare da iyalanshi rike da kambunshi na Ballon d'Or da ya ci jiya a karo na 6.Messi ne kadai ke da Ballon d'Or 6 a cikin 'yan kwallon Duniya inda Ronaldo ke take mai baya da guda 5.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment