Tuesday, 3 December 2019

Kalli hotunan injinan Sarrafa kayan Gona da wani hazikin Dan Najeriya ke kerawa

Wadannan hotunan dan Najeriyarnan ne dan Asalin jihar Filato, Jerry Mallo wanda Injiniyane. Tare dashi hotunan motocin da ya kera ne da injinan Chasar Shinkafa da na sarrafa Rogo da kuma na yin kayan abincin dabbobi.Mallo na da kamfani me sunan Bennie Technology wanda a karkashinshine yake wadannan kere-kere.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment