Pages

Sunday 8 December 2019

Kalli hotunan yanda Damben Anthony Joshua da Andy Ruiz ya kasance

Wadannan hotunan sun nuna yanda tauraron dan Dambe dan Asalin Najeriya, Anthony Joshua ya rugurguji abokin karawarshi dan kasar Amurka, Andy Ruiz a dambacewar da suka yi a jiya a kasar Saudiyya.



Daya daga cikin abubuwan da suka dauki Hankula akan wannan dambe shine yanda aka hana amfani da wasu fitsararrun mata dake fitowa tsirara-tsirara a lokacin damben, An yi hakanne kuwa dan daraja Addini da Al'adar kasar ta Saudiyya.














Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment