Wednesday, 11 December 2019

Kalli sabon Salon Acaba da gwamnatin jihar Oyo ta fito dashi dan hana goyon biyu

Wadannan sabbin mashina/Babura ne da gwamnatin jihar Oyo ta kaddamar masu runfa. Daya gada cikin dalilan kaddamar da wadannan babura shine dan hana goyon fiye da mutum biyu a baya.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment