Wednesday, 4 December 2019

Kalli wani katoton Kek din Aure da ya dauki hankula

Wannan hoton wani katoton Kek din aurene da wasu ma'aurata suka yi ya dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta inda mutane sukai ta bayyana mabanbanta ra'ayoyi akai.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment