Wednesday, 4 December 2019

Kalli yanda jami'ar Sufuri ta Daura zata kasance bayan kammala gininta

Wannan hoton ne da aka nuna ta sama yanda jami'ar Sufuri dake Masarautar Daura da shugaban kasa,Muhammadu Buhari ya kaddamar da fara gininta zata kasance bayan an kammala ta.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment