Tuesday, 3 December 2019

Kalli yanda Maryam Booth ta haskaka a wadannan hotunan

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth kenan a wadannan hotunan nata data haskaka, tubarkallah ta sha kyau.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment