Saturday, 7 December 2019

Kalli yanda wani dan kasar China ya baiwa matarshi me ciki bayanshi ta zauna yayin da sukaje Asibiti ba gurin zama

Wannan hoton wani mutum dan kasar Chinane da suka je asibiti shi da matarshi me ciki ganin likita, suna waje suna jiran shiga ganin likitan amma babu gurin zama saboda duk mutane na zaune, sai mutumun ya durkusa ya bauwa matashi bayanshi ta zauna.Ya kuma mika mata ruwa tana sha.

Bidiyon wanda jami'an hukumar yansanda na Hegang suka wallafashi ya dauki hankulan miliyoyin mutane saidai an caccaki sauran mutane dake zaune akan kujeru suna daddanna wayoyinsu saboda basi baiwa matar gurin zama ba

Kalli bidiyon a kasa:Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment