Monday, 2 December 2019

Kayatattun hotunan Aza Tubalin ginin Jami'ar Sufuri a masarautar Daura da shugaba Buhari yayi

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan yayin da yake kaddamar da fara ginin jami'ar Sufuri a masarautar Daura a yau, Litinin,shugaban na Daura Jihar Katsinane inda yake ziyarar aiki ta kwanaki 4.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment