Wednesday, 4 December 2019

Kayatattun hotunan ziyarar shugaba Buhari fadar gwamnatin jihar Kaduna

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan yayin da ya kai ziyara Fadar gwamnatin jihar Kaduna inda suka zagaya shi da gwamnan Kaduna,Malam Nasir Ahmad El-Rufai da tawagarshi.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment