Tuesday, 3 December 2019

Kalli yanda gwamnan Kaduna ke Gyaran titi da kanshi

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai kenan a wadannan hotunan yayin da aka ganshi yana gyaran hanya da kanshi yayin da hanyar ta cunkushe da motoci akan hanyar Kaduna zuwa Zaria.
















Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment