Sunday, 1 December 2019

Matar Gwamnan Sokoto Ta Ziyarci Kabarin Sheikh Ahmad Tijjani

Matar Gwamnan jihar Sokoto Hajiya Maryam Mairo Aminu Waziri Tambuwal ta ziyarci kabarin fitaccen malamin Addinin Musulunci, Marigayi Sheikh Ahmad Tijjani.
Wannan ziyara ta biyo bayan ziyartar Zawiyyar FEZ ta kasar Morocco da Matar Gwamnan ta yi.

Inda daga bisani ta nemi ziyartar kabarin sheikh Ahmad Tijjani.

Hajiya Maryam Mairo Aminu Waziri Tambuwal tayiwa Allah Godiya, tare da nuna jin dadin ta bisa samu damar yin addu'a a kabarin Sheikh Ahmad Tijjani.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment