Monday, 2 December 2019

Mufti Menk ya kaiwa A'isha Buhari ziyara a fadar Gwamnatin tarayya

Uwargidan shugaban kasa, Hajiya A'isha Buhari ta karbi bakuncin shahararren malamin addinin islama dan kasar Zimbabwe,Isma'il Mufti Menk a fadar gwamnati dake babban birnin tarayya, Abuja.
A'isha Buhari ta bayyana jin dadin ziyarar tasu inda tace tana musu fatan komawa gifa lafiya.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment