Monday, 2 December 2019

Priyanka Chopra da angonta na murnar cika shekara 1 da yin aure

Tauraruwar fina-finan India, Priyanka Chopra da Angonta,Nick Jonas na murnar cika shekara 1 da yin aure a yau inda duka su biyun suka bayyana farin cikinsu da wannan rana.A rana itin ta yauce a shekarar data gabata,Nick Jonas dan shekaru 27 mawaki ya auri Priyanka me shekaru 37 wadda tauraruwar fina-finai ce.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment