Tuesday, 3 December 2019

Ronaldo ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon Serie A

A yayin da ya rasa kyautar tauraron dan kwallon kafa ta Ballon d'Or da babban abokin takararshi, Messi ya lashe, Ronaldo ya samu kyautar gwarzon dan kwallon akafar Gasar Serie A ta kasar Italiya.Ronaldo be halarci faransa ba inda aka bayar da kyautar ta Ballon d'Or ba inda maimakon haka ya halarci wajan bayar da kyautar Serie A wanda kuma shine ya lashe ta.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment