Sunday, 1 December 2019

Sarkin Daura Ya Kaiwa Shugaba Buhari Ziyarar Bankwana

Yayin ziyarar bankwana da Mai Martaba Sarkin Daura Alhaji Dr Umar Farouk Umar ya kaiwa Mai Girma shugaban kasa Muhammadu Buhari yau a gidansa da ke Daura. A kan hanyarsa ta tafiya zuwa kasa mai tsarki, inda zai je domin ziyara tare da gudanar da Ibada (Umara).
Muna yi wa mai martaba sarki Addu'a da Fatan Alkhairi, Allah yasa ayi Ibadar Umara a kasa mai tsarki lafiya a dawo Lafiya. Allah ya karo mana lafiya da zaman lafiya da Arziki mai Yalwa Amin.

Daga Magaji Ontop DauraKu biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment