Monday, 23 December 2019

Shiekh Daurawa ya bayyana yanda kwallo ta mai rana dalilin Ahmed Musa

Shegin malamin addinin Islama na Najeriya, Malam Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana yanda kwallo ta mai rana dalilin tauraron dan kwallon Najeriya dake bugawa kungiyar kwallon kafa ta kasar Saudiyya, Al-Nassr wasa watau Ahmed Musa.
A cikin wani bidiyo da Ahmed Musa ya wallafa a shafinshi na sada zumunta, anji malam na cewa wata rana yaje masallacin manzon Allah(SAW) zai shiga Raudah sai yawa Dansandan dake bakin kofar magana.

Sai yake cemai daga ina kake? Sai yace daga Najeriya, sai dan sandan yake tambayarshi kasan Ahmed Musa? Sai malam yace mai nasanshi.

Nan Dansandan yace mai ya shiga.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa


No comments:

Post a Comment