Monday, 2 December 2019

Shugaba Buhari da matarshi A'isha na murnar cika shekaru 30 da yin Aure

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari da matarshi, Hajiya A'isha Buhari na murnar cika shekaru 30 da yin aure.
Shugaban ya saka wadannan hotunan a shafinshi na sada zumunta inda yake godiya ga Allah da cika shekaru 30 da iyalanshi, hakanan itama uwargida A'isha Buhari ta saka hotunan inda ta godewa Allah.

Muna tayasu murna da fatan Allah ya karawa rayuwa Albarka.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment