Tuesday, 3 December 2019

Shugaba Buhari Ya Baro Daura Zuwa Kaduna


Jirgi mai dirar Angulu na Sojin saman Nijeriya mai lamba NAF-540 ya tashi da Shugaban kasa Muhammadu Buhari zuwa Katsina, daga nan ya wuce Jihar Kaduna bayan kammala ziyarar aiki ta kwanaki 4 da ya kawo mahaifarsa garin Daura jihar Katsina ranar Juma'ar da ta gabata.
Muna yiwa Shugaban kasa Addu'ar fatan alheri, Allah ya kara tsare mana shi, ya sa a gama mulki lafiya cikin tarin nasarori. Amin.

A SAUKA LAFIYA BABA...

Daga Magaji Ontop DauraKu biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment