Tuesday, 3 December 2019

Shugaba Buhari ya halarci taron sojoji a Kaduna: kalli Kayatattun hotuna

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan yayin da ya halarci Taron Ranat shugaban sojin kasaa Kaduna sannan kuma ya kaddamar da Asibitin sojoji dake Kadunar. Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai, shugaban Sojin, Janar Tukur Yusuf Buratai sun samu halarta.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment