Monday, 2 December 2019

Shugaba Buhari ya isa wajan kaddamar da Aikin jami'ar Sufuri a yankin Daura

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan yayin da ya isa gurin da zai kaddamar da ginin jami'ar Sufuri dake karkashin karamar hukumar sandamu a karkashin masarautar Daura.
Kamin tafiyar shugaban wajan kaddamar da aikin Gwamnonin Katsina dana Kano sun ziyarceshi a gidanshi dake Daura.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment