Wednesday, 4 December 2019

Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisar zartaswa

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan yayin da ya jagoranci zaman majalisar Zartaswa da ake gudana duk Ranar Laraba. Shugaban ya kaddamar da tsarin samar da tsaro a Najeriya.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment