Tuesday, 3 December 2019

Shugaban daliban jami'ar Abuja,Musulmi ya durkusa har kasa ya tambayi budurwarshi kirista ko zata aureshi kuma ta amsamai da Eh

Wadannan hotunan shugaban kungiyar dalibai na jami'ar Abuja, Sulaiman Rabiu kenan tare da budurwarshi, 'yar Calaba da ke aji 1 na jami'ar. Bayan kammala rubuta jarabawarshi ta karshe ta kammala makarantar, Sulaiman ya furkusa kasa ya tambayeta ko zata aureshi kuma ta amsa da cewa Eh.Wannan soyayya tasu ta dauki hankulan mutane musamman a shafukan sada zumunta inda akaita bayyana mabanbanta ra'ayoyi akai.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment