Da sauran shugabanni za su yi koyi da Hon Bako Bk Kashin Dila, da an zauna lafiya.
Shugaban a duk ranar Litinin zuwa Juma'a yana ofishinsa dake cikin sakatariyar mulkin karamar hukumar Mallammadori domin sauke naushin da Al'umma suka doramishi.
A gefe daya kuma duk ranakun asabar da lahadi yana koma shangonsa na siyar da kayan gyaran mota domin gudanar da Sana'arshi.
Akwai darasi mai tarin yawa a cikin wannan labarin na shugaban karamar hukumar Mallammadori, musanman ga matasan Najeriyya wanda basu da wani buri sai aikin Gwamnati, Dashi shine kowa ya kama sana'a karya dogara da aikin Gwamnati kadai.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:
A shafin twitter zaku same mu a @hutudole
A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa
Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole
No comments:
Post a Comment