Wednesday, 4 December 2019

Sojoji Sun Kwato Su Daga Hannun 'Yan Boko Haram A Jihar Borno

Dakarun sojojin Nijeriya, da mayakan Civilian JTF reshen karamar hukumar Bama jihar Borno sun kaddamar da hari a maboyar 'yan ta'addan  Boko Haram a wasu kauyuka dake cikin jejin sambisa yankin karamar hukumar Bama.
Harin yazo da nasara, mayakan sun fatattaki 'yan ta'addan, tare da kubutar da mata da yara kanana, cikinsu har da wani jariri da aka haifeshi kwanaki uku da suka gabata


Muna rokon Allah Ya tsare mana mayakan Nigeria, Ya tabbatar musu da nasara akan annoba 'yan ta'adda.

Daga Datti AssalafiyKu biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment