Sunday, 1 December 2019

Taron Ganawa da Zahara Buhari me kudin shiga Dubu 10 daya jawo cece-kuce ya kammalu

Taronnan na ganawa da diyar shugaban kasa, Zahara Buhari Indimi da ya jawo cece-kuce sosai a shafukan sada zumunta saboda kudin shiga da amasa na Naira dubu 10 ya kammalu.
Zahara Buhari ta saka wannan hoton na sama ind take wa Mijinta, Ahmad Indimi da Sauran 'yan uwa da Abokan arziki dama wanda basu santa ba amma suka bayar da gudummuwa godiya.

A makon da ya gabatane taron ya jawo cece kuce sosai bayan da aka ga kudin shiga Naira 10,000 inda Zaharar tace zata yi amfani da kudinne a gidauniyarta ta tallafawa mutane.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment