Monday, 2 December 2019

Tawagar Dalibai 'Ya'yan Talakawa Da Marayu Da Gwamnatin Zamfara Ta Dauki Nauyin Karatunsu Sun Bar Zamfara Zuwa Sudan A Yau

Wadannan dalibai su hamsin, 'ya'yan talakawa ne da marayu da gwamnatin jihar Zamfara ta dauki nauyinsu. Inda za su karanci harkar kiwon lafiya a kasar Sudan.


Kuma wannan kashi na farko kenan, sauran dari da hamsin (150) za su tafi kasashen Chana, Cyrus da India ne.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment