Sunday, 1 December 2019

Yadda Al'ummar Kauyen Runjin Dutsi Suka Ginawa 'Ya'yansu Makarantar Firamare Da Kansu

KALUBALE GA GWAMNA TAMBUWAL NA SOKOTO

Mutanen kauyen Runjin Dutsi kenan dake gundumar Sanyinnawal a karamar hukunar Shagari ke aikin gina makarantar firamare ta hanyar aikin gayya.
Wannan gari dai ba shi da makarantar firamare, kasancewar jama'ar garin na kishin kansu da kuma son ganin yaransu sun yi karatu sai suka gudanar da aikin gayya don gina azuzuwa biyu inda za a rika koyar da yaran su karatun boko.

Daga Yarima Mudassiir AlmustafhaKu biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment