Tuesday, 3 December 2019

ZIKIRULLAH: Sabon Shugaban Hukumar Alhazai Ta Kasa

Shugaba Muhammadu Buhari ya aika da sunan Zikrullah (Sikiru) Olakunle Hassan zuwa ga majalisa domin tantance shi a matsayin sabon shugaban hukumar Alhazai ta kasa.


Ustaz Zikirullah, wanda dan asalin jihar Osun ne, zai maye gurbin Muhammad Mukthar ne a matsayin shugaban hukumar ta Alhazai bayan wa'adin sa ya cika.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment