Saturday, 18 January 2020

Ali Nuhu na neman wannan yaron


Tauraron fina-finan Hausa Ali Nuhu, Sarki ya saka hoton wani matashi masoyinshi a shafinshi na sada zumunta inda ya nemi ko akwai wanda yasan yaron.Yaron yana rike da kwali me dauke da sunan FKD da kuma sunan Ali Nuhu.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment