Wednesday, 15 January 2020

An Rantsar Da Sabon Gwamnan Jihar Imo

Shugaban alkalan jihar, Justis Pascal Nnadi ne ya rantsar da zababben gwamnan da mataimakinsa, Farfesa Placid Njoku.


Rantsuwar wadda aka gudanar da ita a fadar gwamnatin jihar ta Imo, ta biyo bayan bada takardar shaidar lashe zabe da hukumar INEC ta baiwa sabon gwamnan ne a yammacin yau Laraba.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment