Monday, 13 January 2020

Bidiyon diyar shugaba Buhari, Hanan a cikin jirgin saman shugaban

Diyar shugaba Buhari, Hanan Buhari kenan a wadannan hotunan bidiyo inda aka ganta cikin jirgin shugaban kasar yayin da ta je jihar Bauchi halartar wani hawan Daba da aka shirya mata.Hawan Dabar ya dauki hankula sosai inda ya jawo cexe-kuce tabyanda wasu ke ganin cewa bai kamata diyar shugaban kasar ta yi amfani da jirgin na shugaban kasa ba.

Saidai tuni fadar shugaban kasar ta fayyace cewa 'ya'yan shugaban kasar na da hurumin amfani da jirgin shugaban kasar.

Kalli bidiyon hanan a cikin jirgin saman na shugaban kasa:


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment