Tuesday, 14 January 2020

Buhari bai taba zuwa neman kuri'a wajan Zakzaky ba>>Hadimin shugaban kasar, Bashir AhmadHadimin shugaban kasa  Bashir Ahmad ya mayarwa da jaridar Sahara Reporters Martani kan wasu hotunan shugaban kasar data wallafa tare da shugaban kungiyar Shi'a, Sheikh Zakzaky da kuma na Zakzakyn da Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru El-RufaiSahara Reporters ta bayyana cewa, a lokacin da suke neman kuri'un su sun durkusa musu amma daga baya sun nuna musu bakin binciga.

Saidai a martaninshi, Basgir Ahmad ya bayyana cewa, shugaba Buhari bai taba zuwa wajan Zakzaky dan neman kuri'ar mabiyanshi ba. Hoton da ake gani sun hadune a wajan wani taro. Shi kuma El-Rufai ya jew Zakzakyn gaisuwar rashin 'ya'yanshine.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment