Wednesday, 1 January 2020

Da magana?>>Deezell ya tambaya bayan saka wadannan hotunan shi da matarshi

Tauraron mawaki,Ango, Ibrahim Rufai da aka fi sani da Deezell kenan a wadannan hotunan da ya dauka tare da matarshi, Jidda inda ya saka su a shafukan sada zumunta yana tambayar da magana?A baya dai kamin su yi aure Arewa Twitter ta sha caccakarsu akan hotunan da suke dauka.

Saidai yanzu sun zama ma'aurata.

Muna musu fatan Alheri da kuma Allah ya bada zuri'a dayyiba.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment