Friday, 24 January 2020

Deezell na shan yabo bayan amsar daya baiwa wani dayace masa daya rigashi auren matarsa

Tauraron mawaki, Ibrahim Rufai da aka fi sani da Deezell na shan yabo saboda ashin nuna bacin ransa kan yanda wasu ke gayamai maganganun tunzurawa da tsokana a dandalin Twitter. Na kwanakwanannan shine wanda wani yae masa da so samune da ya rigashi auren matarsa.

Deezell ya bashi amsar cewa, Allah yasan Nufin jaki da be bashi Kaho ba.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment