Wednesday, 15 January 2020

Fasto Ya Ci Na Jaki Bayan Da Kwaroron Roba Ya Fado Daga Cikin Bible Dinsa A Yayin Da Yake Yi Wa Jama'a Wa'azi A Cikin Motar Haya

Lamarin ya faru ne a jihar Anambra. Faston wanda yake gabatar da wa’azin a cikin wata motar haya, wasu fasinjoji na cikin motar sun ce yana daya daga cikin manyan munafukai, kuma wannan shine babban dalilin da ya sanya mutane ba sa ganin darajar Malaman Addini a wannan lokacin.


Mutumin dan asalin garin Onitsha, akwai yiwuwar ko ya mance da kwaroron robar a tsakankanin Bible din ko kuma bai ma san da shi a ciki ba.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment