Pages

Sunday 26 January 2020

Hadarin Mota Ya Halaka Mutane Shida A Garin Dass Dake Jihar Bauchi

An yi sallar jana'zar mutane shida wadanda suka rasa rayukan su a sanadiyyar hadarin mota da ya rutsa da su akan hanyar su ta zuwa garin Bauchi daga garin Dass.


Allah Ubangiji ya jikan dukkanin su da rahama. Amin.







Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment