Tuesday, 14 January 2020

Hoton diyar Sarkin Kano tana gaisawa da Mataimakin shugaban kasa ya jawo cece-kuce

Hoton diyar sarkin Kano, Khadija Sanusi tana gaisawa da mataimakin shugaban kasa  Farfesa Yemi Osinbajo a yayin da mahaifin nata ke gabatar da ita ga Osinbajon ya jawo cece-kuce a shafukan sads zumunta.Saidai Khadija ta mayar da martani inda tace ita dai tana son shiga Aljannah. Wani ya saka hotonta tana gaisawa da mataimakin shugaban kasa kuma mutane nata zaginta. Ta kara da cewa ka yi tunanin mutum  yaje lahira be shiga Aljannah ba saboda ya bata lokacinshi a Duniya yana gulmar mutane maimakon ibada.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment