Thursday, 16 January 2020

Hotuna: Gwamnan Kaduna Ya jewa Sarkin Potiskum Jaje

Gwamna Elrufai Ya Kaiwa Sarkin Potiskum Ziyarar Jaje Da Ta'aziyya Kan Harin Da 'Yan Ta'adda Suka Kai Masa A Hanyar Kaduna-Zaria Wanda Ya Yi Silar Mutuwar Wasu Daga Cikin Tawagarsa.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment